Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a yammacin ranar Juma'a ne (13 ga watan Khurdad shekara ta 1402) aka gudanar da taron tunawa da ranar wafatin Imam Khumaini (RA) karo na 34 tare da halartar Hujjatul-Islam Walmuslimeen, Dr. Sayyid Ibrahim Raisi, shugaban kasa da tawagar masu Ziyara a hubbaren Imam Khumaini (RA).

5 Yuni 2023 - 03:20